Majalisar dattawan Najeriya
A yau Laraba ne 11 ga watan Maris, majalisar dattawan Najeriya ta gabatar da kudurin da zai hana amfani da injin janareto a Najeriya baki daya...
Shugaban Majalisar Tarayya Ahmad Lawan ya koka da shirin da aka yi wa Coronavirus bayan ga halin da asibitin UNIABUJA ya ke, ya ce akwai sauran aiki wajen yakar Annobar Coronavirus.
An samu dimuwa da kuma al’ajabi a zauren majalisar dattijai a ranar Laraba yayin da sanatan APC mai wakiltar jihar Kogi ta yamma, Smarta Adeyemi ya sanar da cewa ya fi son mulkin soja a kan irin mulkin damokaradiyyar daake yi a
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa akwai bukatar yan Najeriya su dage wajen gudanar da addu’o’i ga shuwagabanninsu domin shuwagabannin su samu daman yi musu aiki yadda ya kamata.
Ga dukkan alami Dino Melaye, wani tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya fara fuskantar abubuwa kamar kowa bayan tsohon dan majalisar ya je shafin zumunta don yin korafi a kan abun da ya yi wa lakabi da “nauyin bukatu”.
Sanata Enyinnya Abaribe, ya ce mugwayen mutane a Najeriya sun ki mutuwa yayinda kasar ke ci gaba da rasa salihan al’ummanta. Shugaban marasa rinjaye a majalisa ya fadi hakan ne a ranar Laraba, 26 ga watan Fabrairu, a wani taro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da Injiniya Ahmed Kadi Amshi a matsayin shugaba hukumar da ke kula da majalisar dokokin tarayya, sannan ya kuma kaddamar da wasu 11 a matsayin mambobin hukumar.
Sanata Ahmed Sani Yariman-Bakura wanda tsohon Sanatan Zamfara ne, ya ce albashi da alawus din Majalisa ya yi daidai. A cewarsa, albashin Majalisa bai yi yawa ba.
Wasu daga cikin sanatoci a majalisar dokokin tarayya sun yi Allah-wadai tare da nuna rashin amincewar su da kudirin da wani sanata ya gabatar, inda ya nemi a kafa hukumar saisaita rayuwar tubabbun yan ta’addan Boko Haram.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari