Majalisar dattawan Najeriya
Mun sam labarin adadin sabon bashin da Gwamnatin shugaba Buhari za ta ci a 2021. Da alamu gwamnatin Tarayyar ta na sa ran cin bashin N4.3tr a shekarar badi.
Majalisar dattawa karkashin jagorancin Ahmad Ibrahim Lawan ta tabbatar da jakadu 39 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike sunayensu zauren domin nada su.
Shugaban majalisar dattijan ya ce gabatar da kasafin 2021 kafin watan Satumba, zai taimakawa majalisar wajen daukar mataki da kuma sa hannu kan kasafin kafin ka
Wasu manyan Yarbawa da ‘Yan siyasa sun fara rokon Ahmad Lawan ya fito takarar Shugaban kasan Najeriya, 2023ce shekarar da za a sake gudanar da zabe a kasa.
Sanata Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce rahoton da aka yada cewa ya fara kamfen din neman tsayawa takarar Shugaban Kasa a 2023, ba gaskiya ba ne.
‘Yan Majalisa sun fadi dalilin da ya sa shugaba Buhari ba zai kammala titin Abuja zuwa Kaduna a mulkinsa ba wanda kamfanin Julius Berger na kasar Jamus ta ke yi
Wasu Sanatocin Najeriya sun ci mutuncin ‘Jakadan’ da Shugaba Buhari ya tura masu. Yamah Musa ya samu cikas da aka tambaye sa game da gudumuwarsa a Jam'iyya.
Jami’an tsaro sun cika Majalisa bayan an yi wa Ma’aikata ritayar dole. An yi wannan ne domin tsoron fitina daga wasu magoya bayan Mohammed Ataba Sani- Omolori.
Bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, goyon bayan daukar ma’aikata, majalisar dattawa ta shiga taron gaggawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari