Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kogi ta yamma ya bayyana cewa ya gargadi Buhari kan yaki da rashawar Magu amma ya yi biris da shi.
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
Bayan babban ministan kwadago, Chris Ngige ya bayar da hakuri kan abun da Festus Keyamo ya yi wa majalisa, karamin ministan ya sake yi masu wankin babban bargo.
Babban ministan kwadago, Chris Ngige ya bai wa majalisar dokokin tarayya a kan sabanin da ya shiga tsakanin kwamitinsu da karamin ministan kwadago, Keyamo.
Festus Keyamo SAN zai sake bayyana gaban ‘Yan Majalisa kan batun daukar aiki. Ahmad Lawan ya ce hukumar NDE ne za ta zakulo matasan da za a ba wannan aiki.
APC ta nuna wata hujjar da ke fallasa cewa manyan PDP su na da alaka da Hushpuppi. An alakanta Jagororin PDP da gawurtaccen ‘dan damfarar nan watau Huspuppi.
Dazu Orji Kalu ya gabatar da kudirin gyara gidajen yarin Najeriya. ‘Dan Majalisar ya sha alwashin fito da wadanda ke gidajen yari bayan zaman kurkukun da ya yi.
Shugabannin majalisar dokokin tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kammala yarjejeniyar tsayar da karin kudin wutar lantarki da zai fara a watan Yuli.
Sanata Dino Melaye ya wallafa wani bidiyonsa sabo inda yake kwasar nishadi tare da yi wa dakataccen shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole habaici da ba'a.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari