Majalisar dattawan Najeriya
Sanatoci za su karkare zama a kan kundin Kasafin kudin shekarar 2021 a farkon Disamba. Sanata Barau Jibrin ya bayyana wannan a lokacin da ya zauna da an jarida.
A makon nan ne wasu Sanatocin jamiyyar hamayya su ka soki kundin kasafin kudin da 2021.’Yan majalisa sun bankado inda za a samu matsala da kasafin kudin badi.
Majalisar dattawa ta yi na’am da alkalan kotun daukaka kara su takwas wadanda shugaba Muhammadu Buhari ya mika don tabbatar da su a matsayin alkalan kotun koli.
Honarabul Miriam Onuoha ta na so a rika amfani da wiwi wajen bincike. Idan har an yi na’am da wannan kudiri, gwamnati za ta halattawa masu bincike amfani wiwi.
Kungiyar ASUU ta shiga labule da jagororin majalisar dattawa a yau Litinin, 12 ga watan Oktoba, suna tattaunawa ne kan tsarin biyan albashi na bai daya, IPPIS.
A jiya ne shugaba Muhammadu Buhari ya kai wa Majalisa kundin kasafin kudin 2021. Za a kashe Naira Tiriliyan 7.9 a kan bashin da aka ci da wanda za a karbo.
Gwamnatin Najeriya ta ci dogon burin kashe tulin makudan kudin da ba ta taba batarwa ba a badi. Za ku ji yadda Gwamnatin Buhari za ta batar da kudinta a 2021.
Maalisar dattawa ta ce rashin albashi mai tsoka ne ke sanya alkalai shiga harkar rashawa a yayin sauke hakokin da ya rataya a wuyansu na shari’a da adalci.
Shugaban ‘Yan Sanda ya gurfanar da Ikedi Ohakim a gaban kotu. Ana tuhumar Ohakim da laifin sata da karya da sunan Ministan ayyuka da gidaje, Raji Fashola SAN.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari