Majalisar dattawan Najeriya
Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci a yanzu, ya nuna aniyarsa na son neman takarar kujerar shugaban kasa a zaben shugaban kasa na 2023.
Za mu iya cewa babu jam'iyyar APC a yankin kudu maso gabas. Da kyar da kuma 'yan dabaru mu ka samu jiha daya kacal, hakan ba abin alfahari bane," a cewar Rochas
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha ya yiwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wankin babban bargo bayan sun sha kaye a zaben gwamnan Edo.
Sarkin Argungun zai ba Dr. Ahmad Lawan sarautar Ganuwar kasar Kabi. Amma kafin nan mun ji, Lawan din ya bayyana abin da ya jawo kashe-kashe a bangaren Arewa.
Sabon sakataren fadar shugaban kasa, Tijjani Umar, ya ce an fara shirin gabatar da kasafin kudin shekarar badi a gaban Majalisa duk da ana fama da COVID-19.
Wani shaidar gani da ido ya ce 'yan bindigar da suka kai hari ofishin 'yan sandan sun kwace bindigar dan sanda daya bayan sun raunta shi ta hanyar caccaka ma sa
Majalisar dattawa ta kalubalanci daraktan ayyuka na kwamitin rikon kwarya na NDDC, Dr Cairo Ojougboh, da ya wallafa sunayen sanatocin da yace sun karbi kudi.
‘Yan Majalisar Dattawa su na shirin batar da N1bn yayin da ake kukan rashin kudi wajen gyara kundin tsarin mulkin Najeriya da NEF ta ke ganin bata lokaci ne.
A jiya ne mu ka ji Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki matakin kawo karshen rikice-rikicen da ake yi a APC. Buhari ya koka game da rigimar da ake samu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari