Majalisar dattawan Najeriya
PDP ta na so a tsige Shugaban kasa amma APC ta yi wa PDP raddi bayan wannan magana. Hon. Ado Alhassan Doguwa, ya maida martani, yace da wannan aiki shirme.
Legit.ng ta zaga majalisar dattawa domin dubawa tare da zakulo wasu sanatoci su shida wadanda sautin muryarsu ta fi tasgi a zauren cikin wannan shekara ta 2020.
Ishaku Elisha Abbo, Sanata mai wakiltar mazabar Adamawa ta arewa ya tsallake rijiya da baya. Wasu matasa a mazabarsa sun tsare shi da bindiga a kan kudi N2m.
Majalisar Wakilai ta yi karin haske game da hallarar Shugaban kasa gaban ta. Taron APC shi ne abin da zai hana Buhari zuwa Majalisa a farkon mako mai zuwa.
Sanata Dino Melaye ya gargadi mambobin jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party (PDP) a kan zargin yunkurin da suke yi na kowa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
A jiya ne Sanatoci suka ce gwamnatin Buhari ta gaza inganta harkar tsaro. ‘Yan Majalisa sun yi wa Buhari rubdugu, sun fadi abubuwan da za su kawo zaman lafiya.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa, Ahmad Ibrahim Lawan ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari da ta sauya fasalin tsaro a yanzu.
Tawagar shugaba Muhammadu Buhari karkashin jagorancin shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan sun isa Borno domin yi masu jaje da ta'aziyya kan kisan manoma.
Gwamnan yayi kiran ne a wurin taron tunawa da mutuwar mataimakin gwamnan farar hula na farko a jihar, Mr Simeon Ebonka, wanda akayi a Makarantar Owa Model Saka
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari