Majalisar dattawan Najeriya
Duka ‘Yan Majalisar Jihar Ebonyi sun bar Gwamna daga shi sai halinsa bayan ya koma APC mai mulki, sun ce su na nan a Jam’iyyar, babu maganar su sauya-sheka.
Tsohon gwamnan jihar Imo, kuma sanata mai wakiltar yankin Imo ta yamma, Rochas Okorocha, ya nuna kwadayinsa akan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Mun ji labari Jam’iyyar APC ta fara kokarin janye Gwamnoni da ‘Yan Majalisar PDP a Kudu. APC ta na zawarcin wasu manyan Jagororin Jam’iyyar PDP a Kasar Ibo.
Za a kawo Ma’aikata ta musamman da za ta kai ‘Yan ta’adda karatu a kasashen waje. Majalisa ta na so a kafa Hukumar da za ta rika yi wa ‘Yan Boko Haram dawainiya
Shugaban Majalisar ya bayyana Ma’aikatar Noma ta Tarayya a matsayin wadda za ta kawo sauyi a Najeriya. Ya ce ma’aikatar na da damar samar da ayyukan yi da dama.
An kammala biyan Ministan yada labarai kudin aiki, amma babu abin da za a gani a kasa. Bayan haka an yi kaca-kaca da Ministan ayyuka da gidaje kan wasu kalamai.
Sanata Dino Melaye ya ce an yi hayar ‘Yan daba su kona gidansa a Aiyetoro-Gbede a jiha Kogi, ya ce burinsu shi ne su ruguza gidan, amma Ubangiji ya yi da rabo.
Shugaban Majalisa ya ce Gwamnan Legas ya fada masa ana bukatar N1tr wajen sake gina Jihar Legas saboda rikicin #EndSARS da ya jawo masu asarar dukiya mai yawa.
Sanata Ali Ndume ya yi watsi da kiran da wasu ke yi na cewa a zabtare albashin yan majalisun tarayya, ya ce babu tasiri da hakan zai yi kan tattalin arziki.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari