Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban majalisar dattawan Najeriya ya yi fatali da batun tsige shugaba Muhammadu Buhari daga karagar mulki da majalisar wakilatai ta gabatar a kwanakin nan.
Wani sanata a majalisar dattawan Najeriya ya bayyana yadda aka siyasantar da lamarin makiyaya a Najeriya. Ya fahimci ana fakewa da lamarin ne don a raba arewa.
Rigima ta barke a majalisar dattijai bayan shugaban majalisar marasa rinjaye ya gabatar da wani kudiri da zai bada damar kirkirar hukumar kula da jami'an tsaro.
Shugaban masu rinjaye na majilisar wakilan ƙasar nan, Alhassan Ado Doguwa ya ƙalubalaci majalisar dattijai cewa basa musu adalci idan sun tura musu d ƙudiri.
Mambobin kungiyar ma'aikatan majalisau ta Najeriya a ranar Talata sun yi zanga-zanga inda suka mamaye majalisar dattawa dake Abuja, Channels TV ta wallafa.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Gwaram, Yuguda Hassan Kila ya rasu ne a ranar Alhamis bayan wata kwarya-kwaryar rashin lafiya da yayi har aka kwantar dashi.
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Wata babbar kotun jihar da ke zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta bada umarnin kwace dukkan kadaroron da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha ya samu.
Majalisar dattawa ta kare kanta a kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da sabon shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari