Majalisar dattawan Najeriya
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya soki mambobin jam’iyyar APC da ke tururuwar fitowa a fadin Najeriya don sabonta rijistarsu a yanzu.
John Nwodo da tawagarsa sun tafi Majalisa, su na neman goyon baya a kafa jihar Adada. Rahotanni su ce shugabannin Majalisa sun karbi maganar da hannu biyu-biyu.
'Yan Majalisar sun bada shawara ayi wa tsarin tsaro na kasar garambawul. Anyi kira ga Jami’an tsaro su tura jirage su tsefe dajin da ‘yan bindiga su ke fake.
Ahmad Lawan. shugaban majalisar dattawa ta kasa ya caccaki wani mai taimaka masa sakamakon rashin sanya takunkumin fuska. Ya kuma tsaya har sai da ya sanya.
EFCC ta damki Stella Oduah, tsohuwar ministan sufurin jiragen sama bisa zargin wawusar kudaden al'umma. An daga zaman da za ayi da ita ranar Talata bata nan.
A gobe Talata, majalisar dattawan Najeriya za ta zauna don tattaunawa kan batun rikicin Fulani makiyaya a fadin kasar. Za a zauna don kawo mafita ga lamarin.
A jiya ne majalisar dattawa ta bayyana cewa babu abinda za isa tirsasa ta tantance tare da tabbatar da nadin da shugaba Buhari yayi wa tsoffin hafsoshin tsaro.
Majalisa ta aikawa Shugaban kwastam sammaci a jiya. Abin da ya sa ‘Yan Majalisar su ka bukaci ganin Hameed Ali mai ritaya shi ne karancin kananan ma’aikata.
‘Yan Majalisa sun shake DPR, an aikawa NNPC da CBN sammaci a makon nan. Majalisa ta taso NNPC, CBN da DPR a gaba ne a kan zargin satar danyen mai da ake yi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari