Majalisar dattawan Najeriya
A ranar Talata ne majalisar dattawa ta sauya ranar ganawa da hafsoshin tsaron kasar nan, darakta janar na hukumar binciken sirri da kuma sifeta janar yan sanda.
Majalisar Dattawan Najeriya ta nemi ganawa da shugaba Muhammadu Buhari domin a yi wa lamarin tsaro kai a fadin kasar. Dattawan sun koka kan yadda tsaro ya baci.
Gwamna Nyesom Wike, na jihar Ribas, ya bayyana cewa ya fice daga gidan gwamnati a shirye-shiryensa na barin ofis idan wa’adin mulkinsa ya kare a shekarar 2023.
Shugaban kasa Buhari ya nemi duba tare da amincewa da Mai Shari'a Salisu Garba don nada shi a matsayin mukaddashin babban alkalin babbar kotun birnin tarayya.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a ranar Lahadi ya ce bayyana cewa wani gwamna daga kudu maso kudu, sarki da tsohon sanata daga arewa ne suka tabbatar
Shugaban majalisar dattijai ya bukaci 'yan Najeriya da su sanya shugabanni a addu'o'in Ramadana. Ya bayyana haka ne a taron kaddamar da aikin masallaci a Yobe.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha bayan ya yi kwanaki biyu a hannunta yana ams
Majalisar tarayya, a ranar Laraba ta tabbatar da nadin Dr Halilu Ahmad Shaba a matsayin shugaba hukumar binciken kimiyyar sararin samaniya (NASRDA). An tabbatar
Biyo bayan kame shi, Rochas Okorocha ya bayyana gaskiyar yadda lamarin yake. Okorocha ya ce EFCC ba kame shi ta yi ba, kawai fdai ta gayyace shi ne ya yi bayani
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari