Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin babban shugaban hafsan sojojin kasa a zamanta na yau Talata, 22 ga watan Yuni.
Shugaban majalisar dattawa,Ahmad Lawan, ya ce jam'iyyar APCza ta iya fuskantar kalubale bayan sauka mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023 idan suka sake.
A cikin kwanakin nan ne wani dillalin motoci a Instagram mai suna Unique Motors, yayi kira ga tsohon sanatan tare da yin ikirarin cewa yana bin shi wasu kudi.
Kungiyar Arewa Mandate Initiative (AMI), ta bayyana cewa a halin yanzu arewa na duba yiwuwar marawa wasu yan siyasan kudu baya a babban zaben kasa na 2023.
Bayan shafe shekaru ana kai ruwa rana, majalisar dattijai ta amince da daidaita tsakanin kwalin HND da na digiri. Ana kuma shawartar kamfanoni su amince da haka
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta yi alhinin mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da Ahmed Gulak inda tayi shiru na minti 1.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta ki amincewa da batun addini a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya. Ta ce ita babu ruwanta da batun kowane irin addini a kasar.
Tsohon gwsmnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa babu wani makami da zai yi nasara a kan matsalar tsaro matuƙar akwai talauci da rashin adalci.
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, a ranar Laraba, 19 ga watan Mayu, ya ba da sanarwar dakatar da zaman majalisar na tsawon kwanaki bakwai masu zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari