Majalisar dattawan Najeriya
Rochas Okorocha ya koka kan yadda gwamnatin Najeriya ke biyan kudade kalilan ga sanatoci duk da irin aikin da suke tafkawa a kasar. Ya ce akwai bukatar kari.
Sanata Rochas Okorocha na jihar Imo ya bayyana yadda son hada kan Najeriya ke saka shi cikin tashin hankali. Ya shawarci mata da su shiga harkar siyasa sosai.
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa tana iya bayar da sammaci ga Shugabannin Hukumar Tashar Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) da NIMASA kan batan kudade a kulawarsu.
A yayin da ake ci gaba da jiran ci gaba da karar Nnamdi Kanu, wasu jiga-jigai daga yankin kudu sun ci alwashin kubutar Kanu daga tsar da aka yi a karkashin DSS.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bada rantsuwar fara aiki ga sabon sanatan mazaɓar Cross Rivers ta arewa, Sanata Agom Jarigbe, ranar Laraba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattawa da ta amince da sabuwar bukatarsa ta aron kudi har $4 biliyan da €710 miliyan,Daily Trust ta wallafa.
Za a nadawa shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da wasu fitattun 'yan Najeriya shida sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun / Ifelodun.
Wani sanata ya shawarci mambobin NYSC da cewa ya kamata su koma su koyi sana'a domin rike kansu kasancewar babu ayyuka hannun gwamnatin Najeriya yanzu kam.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha ya yi zargin cewa wasu daga cikin 'yan siyasar nan ne suka jefa kasar a halin da take ciki saboda son zuciya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari