Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar Dattawa ta bankado yadda Ofishin Akanta-Janar na Tarayya ya cire biliyan N665.8 ba bisa ka’ida ba daga Asusun Bunkasa Albarkatun Kasa da Zama Lafiya.
Majalisar dattijai a Najeriya ta yi watsi da akalla nadin mutane 13 da shugaba Buhari ya tura domin a tantance su. Majalisar tana kuma da dalilai na yin watsin.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato ya caccaki majalisar dattijai kan yadda ta damka ikon da kundin tsarin mulki ya bai wa INEC ga Hukumar Sadarwa ta NCC.
Majalisar Dattijai a Najeriya, ta bada umarnin a dawo da wasu kudaden da aka hallaka su ba bisa ka'ida a wasu hukumomin gwamnatin tarayya. An ba da wa'adi.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nada Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba a matsayin sabon mataimakin bulalayar marasa rinjaye a majalisar dattawa.
Duba da yadda ake asarar rayuka a Najeriya ta dalilin matsalar rashin tsaro, gwamnati ta yanke shawarin amfani da butumbutumi wajen ragargazar 'yan ta'adda.
Tsohon sanata Dino Melaye, ya bayyana kammala digirin digirgir bayan da aka zarge shi da kin kammala karatunsa a shekarun da suka gabata a yayin wata zama.
ajalisar Dattijai ta amince da kudurin da ke neman a kafa Hukumar Hukunta Laifukan Zabe, ciki har da daure masu satar akwatin zabe shekara 20 a gidan yari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai hadu tare da dukkanin Sanatoci 109 na majalisar dokokin kasar don tattauna matsalolin tsaro da ke addabar kasar a daren yau.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari