Fadar shugaban kasa
Abba Kyari, marigayin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, an birne shi a Abuja. A ranar Juma'a, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sa
Za a birne Marigayi Abba Kyari, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Abuja a yau Asabar, jaridar Premium Times ta gano. Kamar yadda
Gwamnatin tarayya ta ce tana kan tsamo mutanen da ake zargi da mu'amala da wadannda cutar COVID-19 ta kama. A halin yanzu kuwa ta tsamo mutane har 4,370. Ta ba
Fadar shugaban kasa tayi martani a kan zargin kaiwa shugaban kasa Muhammad Buhari da aka yi a jihar Kebbi a ranar Alhamis. Wani bidiyo dai ya bayyana inda wani
Fadar Shugaban kasa ta yi martani ga lamarin tsige Muhammadu Sanusi II daga matsayin Sarkin Kano da gwamnatin jahar ta yi, inda ta bayyana cewa gwamnoni masu ci na iya amfani da karfin mulki kan masarautun da ke a karkashinsu.
A ranar Asabar ne fadar shugaban kasa ta ce 'yan siyasa da masu cin moriyar ta'addancin 'yan Boko Haram na shirya kungiyar mata da maza har dubu biyu don yin zanga-zanga da bukatar a sauya shugabannin tsaron kasar nan a ranar Liti
Hargitsi da rashin jituwa ya fara ne tsakanin shugabannin tsaron Najeriya. Shugaban rundunar sojin Najeriya, Janar Yusuf Buratai da mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, manjo janar Babagana Monguno ne rashin jituwar ta g
Fadar shugaban kasar Najeriya ta gargadi gwamnoni dake bindiga da kudaden kananan hukumomin su da su kauce ma yin hakan ko kuma su sha mamaki idan wa’adin mulkinsu ya kare, tunda a wannan loakcin basu da sauran kariya.
Fadar shugaban kasa ta nuna fushinta kan ayyukan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), cewa jam’iyyar ce babbar matsala guda ga shugabanci nagari da chanji a kasar.
Fadar shugaban kasa
Samu kari