Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa tayi wa majalisa kunnen uwar shegu
Fadar shugaban kasa tayi wa majalisa kunnen uwar shegu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Fadar gwamnatin tarayyar Najeriya tayi kunnen uwar shegu da bukatun da majalisar Najeriya ta aikowa shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda tace a yanzu ba zata mayar da wani martani ba dangane da sharudan da Majalisar ta gindayawa..