Hukumar NDLEA
Hukumar Hana Fataucin Miyagun Kwayoyi na Kasa, NDLEA, ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara cikin masu neman shiga aiki a hukumar. Mai magana da yawu
A jihar Kano, Hisbah ta kama mutane 43 da laifin tallata kayan barasa da zaman banza. Daga cikinsu an masu HIV 14, sai 29 su na saida giya da kwayoyi a Kano.
Hukumar NDLEA a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke birnin Abuja, ta kama wani mutumi wanda ya shigo kasar don shirye shiryen bikinsa da miyagun kwayoyi.
Kwamandan hukumar kula da hana fataucin kwayoyi na Kano Ibrahim Abdul, ya ce nauyin miyagun kwayoyin da aka kama a hannun mutane 92 din ya kai kilogram 987.
Honarabul Miriam Onuoha ta na so a rika amfani da wiwi wajen bincike. Idan har an yi na’am da wannan kudiri, gwamnati za ta halattawa masu bincike amfani wiwi.
Da yake magana da manema labarai a ranar laraba, Alfred Adewunmi, kwamandan hukumar NDLEA na jihar Kogi,ya ce gonar mai kimanin tsawon kilomita huɗu sun gano in
Wani mutumi mai shekaru 42 da aka bayyana sunanshi da Clement Akor, jami'an hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi sun kama shi a jihar Kogi, inda ya...
Hukumar kula da fasa kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta ce tana tunanin sakin sabuwar dokar da za ta tilasta yi wa 'yan mata gwajin miyagun kwayoyi kafin aure.
Da alamu dai badakalar yankin Neja-Delta ta ci Hadimin Shugaban Ma’aikatar NDDC. Misa Olomu Micheal ya aika takardar murabus, ya ce lokaci barin aikinsa ya yi.
Hukumar NDLEA
Samu kari