Hukumar NDLEA
Breaking
A garin neman wiwi: NDLEA ta kama carbi 1,360 na alburusai a kan hanyar Bauchi zuwa Jos (Hoto)
Wani sabon bala'in: Matasan Najeriya na shan fitsari don su bugu - NDLEA
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana wata sabuwar hanya da matasa a kasar nan suke bi domin buguwa. Shugaban hukumar NDLEA na jihar Adawamaa, Sheh Dankolo, ya bayyana cewa wasu matasan Najeriya suna...
NDLEA za ta fara farautar manoman tabar wiwi a Jahar Gombe
Kwamandan hukumar na jihar, Aliyu Adole ne ya bayar da wannan sanarwa ranar Laraba a jihar ta Gombe yayin da yake zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya.
Gwamnan Najeriya ya tafi kasar waje don neman ilimin noman tabar wiwi
Legit.ng ta ruwaito Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Talata, 14 ga watan Mayu a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Twitter, inda yace suna neman wannan ilimi ne don bunkasa hanyoyin samar ma jahar kudaden shiga ta hanyar noma
Hukumar NDLEA
Samu kari