Gasar kwallo
Kimanin mutane 50 ne suka jikkata tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan da 'yan kallo suka kutsa kai cikin filin wasa na Olembe da ke Yaounde a kasar.
Jami'an yan sanda sun hana fusatattun masoya kona gidan dan kwallon Sierra Leone, Kei Kamara, a birnin Freetown bayan zubar da fenariti da ya sabbaba fitarsu.
Yan kwallon Najeriya Super Eagles suna fara buga wasarsu na uku a gasar kofin nahiyar Afrika tare da yan kwallon kasar Guinea Bissau. Ana buga wannan wasa ne a
Kyaftin na yan kwallon kasar Guinea Bissau, Jonas Azevedo Mendes, ya lashi takobin cewa gwamma su mutu yau da yan kwallin Najeriya, Super Eagles, su kayar da su
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Everton ta fatattaki manajan ta Rafael Benitez a ranar Lahadi, bayan wata takwas da ya karba ragamar kungiyar kwallon kafan.
Hukumar kwallon kafa a Najeriya (NFF) da yammacin Laraba, 29 ga Disamba ta alanta nadin Jose Peseiro a matsayin sabon kocin yan kwallon Najeriya Super Eagles.
Hukumar kwallon kafa a Najeriya (NFF) ta alanta nadin Jose Peseiro a matsayin sabon kocin yan kwallon Najeriya Super Eagles. Wannan sanarwa ta fito ne Laraba.
Hugo Maradona, kanin fitaccen dan kwallon duniya dan kasar Argentina, ya rasu sakamakon bugun zuciya yana da shekaru 52 a duniya, Daily Trust ta ruwaito. Hugo y
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa na mata ta kasar Iran ta lashi takobin kai hukumar kwallon kasar Jordan bisa tuhumarta da sukayi na cewa namiji ce..
Gasar kwallo
Samu kari