Hukumar Jin dadin yan sanda
Sufeto janar na yan sanda, Mohammed Aamu, ya gurfana a gaban majalisar dattawa kan hauhawan rashin tsaro a fadin kasar. Bayyanar nasa ya kasance amsa gayyatar da majalisar dattawa ta yi masa a makon da ya gabata.
Babu shakka nagarta abin jinjinawa ce. Duk da dai akwai matukar wahala zama mai nagarta a yayin da rashawa ta yi katutu a wuri. Wannan kuwa shi ne labarain wani dan sanda a karamar hukumar Ita da ke jihar Akwa Ibom mai suna Franci
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kafa bincike don gano sahihancin wani bidiyo da ya bayyana wanda ke nuna yadda wani jami’in ‘dan sanda ke amfani da na’urar cirar kudi ta POS wajen karbar cin hanci daga hannun wani mutumi.
Bidiyon wani jami’in dan sanda na nan yana yawo yanzu haka a kafofin watsa labarai. An zargi jami’in da neman a bashi cin hanci daga hannun Wani mutum.
Sifeta Janar din 'yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauyin wajen aiki ga AIG Sanusi Nma Lemu zuwa yanki na 12, Bauchi (jihohin Bauchi, Borno da Yobe) da AIG Gwandu Abubakar zuwa yanki na 3, Yola (jihohin Ada
Wata mata wacce har yanzu ba a gano sunanta ba ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani sakamakon hotunanta face-face cikin jini da ke yawo. Kamar yadda ake zargi, mijin matar dan sanda ne ma’aikaci a jihar Kaduna...
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin, ta yi fatali da karar da ke kalubalantar shugaban 'yan sandan Najeriya na diban 'yan sanda 10,000 aiki a fadin kasar nan. A yayin yanke hukunci a ranar Litinin, Jastis Inyang Ekwo
Shugaban 'yan sandan kasar Ghana, James Oppong-Boanuh, ya ce abinda yasa farar hula suke hanzarin ba wa 'yan sanda cin hanci shine yasa jami'an 'yan sanda ke nuna rashin kwarewarsu a aiyukansu.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayar da lamuni akan yi wa wasu manyan 'yan sanda shida nadin mukamin mataimakin sufeton 'yan sanda wato matsayin DIG, a yayin da biyu cikin su za su tafi hutun ajiye aiki.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari