Hukumar Jin dadin yan sanda
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana sunan Ahmed Abdulrahman a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Enugu. Hakan na zuwa ne yan kwanaki bayan wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a wani ofishin yan sandan jihar.
Wasu yan bindiga a ranar Lahadi, 25 ga watan Agusta, sun kai hari ofishin yan sanda na Ikirike a jihar Enugu. Kakakin yan sandan jihar, Ebere Amaraizu, wanda ya tabbatar da afkuwar al’amarin, ya bayyana cewa sun zo ne a siga na m
Yau Juma'ar nan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinsa zata kawo gyare-gyare da canje-canje a hukumar 'yan sanda ta kasar nan. Buhari ya sanar da hakan ne yayin da ya sauki Sarakunan gargajiya na arewacin...
Rundunar hukumar 'yan sandan jihar Filato ta cafke wani dan karamin yaro mai shekaru goma sha biyar da ya shirya karyar cewa anyi garkuwa dashi haka siddan saboda yana so iyayensa su bada kudin fansa naira dubu dari biyar...
Rundunar yan sandan Najeriya reshen birin tarayya ta kama wasu yan fashi 10 masu kaddamar da hare-hare akan al’umman garin Gwagwalada da kewayenta.
Hukumar 'yan sanda ta kasa ta ce ranar 1 ga watan Yuli za ta fara tantance mutane 210,150 da ta fitar wadanda za ta dauka aiki. Hukumar ta ce fara tantance mutanen a ranar 1 ga watan Yuli zuwa ranar 28 ga watan Yuli, a dukkanin...
Wani direba dan shekaru 37, mai suna Morenikeji Adeyemi ya bayyana cewa shi ne ya kashe matar ubangidansa. Adeyemi ya bayyana hakan a lokacin da ake bincikarshi a ofishin 'yan sanda na jihar Oyo...
A jiya Alhamis ne 25 ga watan Afrilu, 2019, rundunar 'yan sandan jihar Neja ta ce ta kama mutane uku da yunkurin sace wani mutumi mai suna Chinedu Odenigbo da ke Angwan Kadara yankin Maitumbi, cikin garin Minna, babban birnin...
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari