Hukumar Jin dadin yan sanda
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama mutane 720 inda aka same su da abubuwa daban-daban da suka hada da bindigogi kirar gargajejiya da harsasai.
Ana zargin ’yan sanda sun harbe wasu matasa masu suna Abubakar Isah da Ibrahim Sulaiman mai inkiyar Mainasara a unguwar Sharada da ke garin Kano a daren Asabar.
Hukumar yan sanda ta jihar Lagas ta kama Segun Titilayo, na garin Otolu, karamar hukumar Lekki kan zargin kashe budurwarsa, suna Oritoke Manni da kuma birne ta.
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24 da miliyan 800 duk shekara domin zuba mai a ababen hawansu.
Wasu bata gari da ake zaton yan bindiga ne sun kai hari ofishin yan sanda a yankin Igueben, karamar hukumar Igueben na jihar Edo, mutane biyu sun mutu a hakan.
Shugaban yan sandan Najeriya, Muhammed Adamu ya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedioha Ohakim, a gaban wata babbar kotu a birnin tarayya kan karya.
Kwamitin bincike da Sufeto Janar na yan sanda ya kafa domin bincike kan barnar da aka yi wa rundunar a zanga-zangar EndSars ya ce an sace bindigogin AK-47 100.
Rundunar yan sandan Katsina ta gurfanar da wasu shu’uman yan bindiga biyu, masu fashi da makami da wani dillalin dalar Amurka na bogi a babbar birnin jihar.
Hukumar yan sandan Najeriya ta yi watsi da rahoton cewa za ta kori duk jami'anta da basu koma bakin aiki ba bayan zanga-zangar rushe rundunar SARS a kasar.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari