Hukumar Jin dadin yan sanda
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, ya gargaɗi duka 'yan sandan Najeriya kan amfani da ƙarfi ga masu zanga-zangar lumana, ya ce suna da yanci.
Jami'an yan sanda sun tarwatsa dandazon masu zanga-zangar neman a ruguza rundunar yan sandan SARS da harsasai, ruwan zafi da barkonon tsohuwa a birnin Abuja.
Ana zargin wani dan sanda mai suna Alpha Lamurde da azabtar da wata budurwa mai suna Bilkisu Ummi Isa mai shekaru 20 a duniya, har ta mutu a jihar Nasarawa.
Hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ta ce an saka ranar jarabawar shiga makarantar horon hafsin 'yan sanda da ke Wudil jihar Kano domin diban dalibai karo na 8.
Jami'an rundunar 'yan sanda na babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar ceto wasu yara guda biyu da ake zargin an rufe su a cikin bandaki a wani gida dake..
A kokarin da take na taimakawa al'ummar Najeriya, kamfanin motoci na Innoson dake Najeriya ya bayar da kyautar motoci guda uku ga hukumar 'yan sandan Najeriya..
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta bayyana sufeton ta da take zargin sojoji sun kashe da duka a jihar. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar...
Jami'an 'yan sanda a Ogun sun kama wani matashi mai suna Adeniyi Muhammed bayan zarginsa da satar wasu dan kamfai na mata da aka yi amfani dasu har guda 14.
Bayan samun bayani game da yunkurin shigowa yankin arewa maso yammacin Najeriya da kungiyar Al-Qaeda ke son yi, an bukaci hukumomin tsaro su zama cikin shiri.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari