Hukumar Jin dadin yan sanda
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya ya kalabalanci masu suka da kai kararsa kotu kan batun tsawaita wa'adin zamansa a ofishin IGP na 'yan sanda a Najeriya.
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama wani jami'inta da ke aiki a jihar Abia kan satar bindigogin AK 7 guda biyar da kuma guduwa jihar Ebonyi inda ya siyar dasu.
Majalisar dattawa ta bada umarnin kame shugaban NDDC saboda sace kudin tallafin Korona na yankinsu. Tuni aka baiwa IGP umarnin kawo shi gaban majalisa watan gob
'Yan sanda a jihar Neja sun fara sintiri ta sama domin gano inda dalibai da ma'aikatan makarantar kimiyyar Kagara suke. An bayyana haka ne a yau Alhamis da yamm
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyanawa 'yan sandan Najeriya kada su tausayawa 'yan ta'adda a duk inda suka hadu dasu. Ya kuma ce zai samar da kayan aikin yaki
IGP na 'yan sandan Najeriya ya tura 'yan sandan kwantar da tarzoma zuwa jihar Oyo domin ceto rayuka da dukiyoyin jama'a a wuraren rikicin Yarbawa da Hausawa.
Wata motar yan sanda da aka yi amfani da ita wajen kwasar masu zanga-zangar #OccupyLekkiTollGate da aka kama a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, ta tsaya cak.
Rundunar yan sanda a jihar Lagas ta damke wasu masu zanga-zangar adawa da bude hanyar tollgate mai taken #OccupyLekkiTollGate a ranar 13 ga watan Fabrairu.
Wani bata-garin soja ya sayarwa wani dan fashi bindigarsa kirar AK-47 kan kudi N300,000. Dan fashin ya bayyana yadda sojan da ke Maiduguri ya sayar masa da ita.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari