Hukumar Jin dadin yan sanda
Babban shugaban rundunar yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya ba jami'ansa umurnin tursasa wa jama'a sanya takunkumin fuska a kokarin dakile annobar korona.
Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya bayyana irin yabon da 'yan sandan Najeriya ke samu a duniya. Ya bayyana sun fi na kasashe da dama kwarewa a aiki.
Rundunar'yan sanda a babban birnin tarayya sun cafke wani bata-gari mai amfani da sunan EFCC da 'yan sanda ya cuci al'umma. An kame shi da ababen zargi da dama.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara ta cafke wasu mutane 4 da bindigogi. Ana zargin mutanen da kisan wani bafulatani tare da kwace shanunsa. An kwato shanu 200.
Allah ya yiwa wani mataimakin babban sufeton rundunar yan sandan Najeriya, Yunana Babas rasuwa. Shine AIG na biyu da ke rasuwa a cikin tazarar kwanaki uku.
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da turawa tare da sauya wa wasu jam’ai wuraren aiki zuwa hukumomin rundunar tara a kokarin da ake yi na kawo sauyi a kasar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Oyo sun kame wasu Fulani 47 da ake zargin masu satar mutane ne a wani yankin jihar. Tuni aka wuce da su SCID don ci gaba da bincike.
Rikici ya barke a jihar Oyo bayan da 'yan kungkyar Amotekun suka sheqe wani bafulatani da 'ya'yansa biyu. Kisan gillan ya faru ne jiya asabar a yankin fulanin.
SERAP ta aika takarda wa gwamnatin Nigeriya kan cewa ta tsare Sowore ba tare da aikata laifi ba. Sun buƙaci gwamnati ta gaggauta sakin ɗan gwagwarmaya da wasu.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari