Hukumar Jin dadin yan sanda
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda tara ciki har da wani babban jami’in dan sanda (DPO) a karamar hukumar Sakaba ta jihar.
'Yan bindiga sun hallaka wani DPO tare da jami'ansa 8 dake masa rakiya a wani dauki da rundunar ta kai in da aka kai hari a jihar Kebbi. An nemi taimakon soji.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan gini a wani yankin jihar Ondo. Sun sace mutane hudu. 'Yan sanda da sauran jami'ai sun shiga neman inda suke.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari wani ofishin yan sanda a Adani, karamar hukumar Uzo-Uwani na jihar Enugu a ranar Laraba, 21 ga Afrilu.
Usman Baba, sabon mukaddashin shugaban 'yan sandan Najeriya, ya janye dukkan manyan jam'ian'yan sanda dake hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arziki.
Sunday Erhabor, dan sanda mai mukamin ASP, wanda wani ami abun hawa yaci zarafi a jihar legas, yace bai taba harbin kowa ba tunda ya shiga aikin dan sanda.
Wasu 'yan sandan Najeriya da aka tura kasar Somaliya don wanzar da zaman lafiya sun isa kasar tare da bayyana shirinsu na fara aiki ba kama hannun yaro a kasar.
Ministan harkokin ‘yan sanda, Maigari Dingyadi, ya umarci rundunar yan sanda da ta kawar da masu tayar da rikici a yankin kudu maso gabas da ma kasar baki daya.
Wasu yan bindiga sun kai hari tare da kona wani ofishin ‘yan sanda a Uzoakoli, karamar hukumar Bende da ke jihar Abia a safiyar yau Litinin, 19 ga watan Afrilu.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari