Hukumar Jin dadin yan sanda
An ruiwato rundunar 'yan sanda ta kame wasu jami'an sojoji da laifin kokarin kubutar da wasu masu aikata laifi da aka rufe a magarkamar 'yan sanda a jihar Osun.
Jami'i ya shiga hannun bisa laifin dillacin makamai da yake yi tsakaninsa da 'yan bindiga. An ce shi ke kula da ma'ajiyar makamai a rundunar 'yan sandan jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Majalisa ta fusata saboda kin halartar wasu jagororin ma'aikatun gwamnati da suka kasa halartar zaman bincike kan badakalar kudin da aka kwato wa Najeriya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo, ta yi nasarar dakile harin 'yan bindiga da suka kai hedkwatar hukumar ta 'yan sanda, a karo na biyar kenan a shekarar nan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar cafke wani matashi da ya dabawa matar dan uwansa wuka. An ce dan cikin nata ya mutu bayan an kai ta asibiti.
Rahotanni da muke samu a yau Juma'a, sun nuna cewa Hukumar 'yan sanda ta tabbatar da nadin Alkali Baba, a matsayin babban Sufeto Janar na 'yan sanda (IGP).
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu mutane 12 da suke kokarin kone ofishin 'yan sanda a wasu sassan jihar Legas biyo bayan rikici da ya barke yankuna biyu na jiha
'Yan sanda, sun kame wasu mutane hudu da laifin yin awon gaba da tirela makare da fulawar Golden Penny. An ruwaito yadda aka kame su bayan kwanaki da yawa.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari