Hukumar yan sandan NAjeriya
Frank Mba ya ce za a gudanar da matakan daukar aikin ne a yanar gizo inda ya bukaci masu neman aikin da su ziyarci shafin hukumar www.policerecruitment.gov.ng
Labari da muke samu a yanzu ya nuna cewa wasu batagarin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da babban limamin ‘yan sandan jihar Taraba, Mallam Mustapha Nuhu a jiya.
Jami'an 'yan sanda a ihar Anambra sun yi ram da wani lalataccen tsoho dan shekara 60 bayan an zarge shi yi wa karamar yarinya 'yar shekara tara a duniya fyade.
Lauyoyi sun fara kokarin karbo belin Ibrahim Magu bayan kwanaki 5 a tsare. A jiya aka hana har Lauya ganin Magu yayin da ya ke amsa tambayoyi a fadar Aso Villa.
Hukumar kula a ayyukan 'yan sanda (PSC) ta kori manyan jami'an 'yan sanda 10 tare da ragewa wasu 8 matsayi saboda wasu laifuka da suka aikata, cewar The Nation.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar wani matahsi mai shekaru 17 a karamar hukumar Zaria yayin da kungiyar 'yan banga jihar suka kama shi.
Korarren dan sandan da ya kware a satar babura ya shiga hannun jami'an tsaro a jihar Bauchi. Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta damke wani korarren dan sanda.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta yi kira ga sifeta janar din 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, da ya gaggauta sako mata hadimanta.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta ce ta kama sifetan dan sandan da ya halaka abokin aikinsa har lahira. Hukumar ta sanar da hakan a wata takarda da ta fitar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari