Hukumar yan sandan NAjeriya
Mai karatu, ba’a yi kuskure ba idan aka ce wannan baturiya ta kira ma saurayinta ruwa, saboda a yanzu haka yana can ido ya raina fata a hannun jami'an Yansanda.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa rundunar Yansandan Najeriya a matakin yi mata garambawul don inganta aikinta.
A wani bidiyo da ya yawaita a kafar sada zumuntar zamani, an ga wata mata na marin dan sanda a jihar Oyo. Matar mai yara shida mai suna Kehinde Afolake ta shiga
Kwamishinan Yansandan jahar Kaduna, Umar Musa Muri ya bayyana cewa rundunar Yansandan jahar ta kama Malaman addinai guda 48 sakamakon karya dokar ta baci da gwa
Babban sufetan Yansandan Najeriya, Muhammad Adamu ya bada umarnin tura sabbin kwamishinonin Yansanda zuwa jahohin Imo, Filato da Adamawa.Frank Mba ne ya sanar d
Tsintar gawar dan sanda da aka yi a garin Owerri ya tada hankulan jama'a a birnin. Hakan ya faru ne a lokacin da ake tsaka da jimamin samun mutum na farko mai d
Wani magidanci dan shekara 45, Kolese Womiloju tare da dan sa dan shekara 25, Taiwo sun fada hannun hukuma bayan an same su da laifin kashe wani matashin dan Fu
Sai dai wasu yan mamacin sun bayyana cewa tun kafin Chigorom ya kashe babansa ya dan kwana biyu yana nuna wasu irin sabbin halayya da basu san shi da su ba
Miyagun ayyuka na karuwa a Najeriya, musamman a yanzu da gwamnatoci suka garkame jahohinsu don gudun yaduwar cutar Coronavirus, wanda hakan ya kawo zaman banza.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari