Hukumar yan sandan NAjeriya

Da duminsa: An sanya dokar ta baci a jihar Bauchi
Da duminsa: An sanya dokar ta baci a jihar Bauchi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya dokar ta baci a wasu yankuna na jihar bayan wani rikici da ya kaure tsakanin matasa a jihar. A wata sanarwa wacce sakataren gwamnatin jihar, Mohammed Nadada Umar ya sanyawa hannu, ya bayyana cewa...