Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahotanni sun bayyana cewa Tonworio ya kashe budurwarsa Victoria Ekalamene mai shekaru 35 ne ta hanyar dirka mata harsashi a fuskanta a daidai lokacin da take amsa waya, wayar da yake zargin tana zance da wani saurayinta ne.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu ne Yansanda suka bayyana Shehu ga manema labaru a babban ofishin Yansanda dake garin Akure na jahar Ondo, tare da abokan aikinsa guda hudu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito dubun yan fashin ta cika ne a ranar Talata, 9 ga watan Afrilu yayin da suke aikata aika aikansu a unguwar Liman Madalla, cikin karamar hukumar Suleja na jahar Neja.Rundunar ta bayyana sunayen yan fash
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Bauchi ta samu nasarar kama karin wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan Abdulhakim Bauchin sakamakon tsaurara tsaro.
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, ta bayyana cewa, za su yi atisayi a Abuja a ranar Asabar 17 ga watan Yuni, saboda haka karda mutane su ta da hankulansu.
NAIJ.com ta samu labarin cewa wanda ake zargin ya amsa laifin yayi luwadi da wannan yaron sau biyu, saidai ya baiyana cewar kaddara ne domin ba aikinsa ne ba
A Najeriya, rundunar 'yan sandan kasar ta kaddamar da yaki da barayin jama'a da suka addabi hanyar Kaduna zuwa Abuja a arewacin kasar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari