Hukumar yan sandan NAjeriya
Lauya mai kara, Emmanuel Ochayi ya bayyana ma kotun cewa Mando ya aikata haka ne a ranar 14 ga watan Yuli a daidai shataletalen Apo dake Abuja, inda daga bisani dansanda ASP Ashim Oliver ya kai karar direban.
Rundunar Yansandan Najeriya ta saki jerin lambobin wayoyin jami’an hulda da jama’a na rundunar dake dukkanin jahohin Najeriya 36 tare da babban birnin tarayya Abuja domin kai rahoto kai tsaye ba tare da bata lokaci ba.
Legit.ng ta ruwaito wannan matashi dan bautan kasa mai suna Precious Owolabi yana aiki ne da gidan talabijin na Channels a matsayinsa na dan jarida mai neman sanin makaman aiki, a lokacin da rikicin ya rutsa dashi yayin da ya tafi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kai ma kauyen farmaki ne da yammacin lahadi, 21 ga watan Yuli, kamar yadda wani mazaunin kauyen ya tabbatar, inda yace yan bindigan sun yi awon gaba da yan mata da dama.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Anambra ta bayyana yadda wani katon bera ya lallabo ya yanke tare da cinye kunnen wani jariri sabon haihuwa a Asibitin Victory dake garin Onitsha na jahar Anambra.
Wani abu da zamu iya kira da abin dariya ya faru, bayan wani dan sanda da ke aiki a Abuja ya kira wata karuwa da nufin ta taya shi kwana, a karshe dai ya kare da mamaki bayan ya gano abinda ba shi yayi tsammani ba...
Rundunar Yansandan jahar Oyo ta gurfanar da wasu mutane da take zargin yan kan kai ne gaban kuliya manta sabo bayan ta kamasu dauke da kawunan matattun mutane guda biyu a jahar.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wasu samari guda uku da ake zargin sun kashe wasu tsofaffin ma'aurata a karamar hukumar Sagamu, dake jihar. Wani dattijo mai shekaru 72 mai suna James Olaosebikan da matarsa...
Wasu yan asiri uku da aka kama sun fada ma rundunar yan sanda cewa bokansu ne ya bukaci da su kawo masa kawunan mutane uku da suka sani domin yayi masu maganin kudi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari