Hukumar yan sandan NAjeriya
Hukumar yan sanda ta bukaci masu neman aikin yan sanda da su yi watsi da jerin sunayen da rundunar yan sandan ta fitar. A makon da ya gabata hukumar ta dakatar da tsarin daukar ma'aikatan wanda ya kai matakin tantance lafiya.
Jami’an yan sanda na Operation Puff Adder a jihar Imo sun kama wani limamin coci dan shekara 27 mai suna Mbonu Micheal kan haddasa batan wani mabiyin shi, Princewill Ezeji.
Daya daga cikin fitattun mawakan kudancin Najeriyan nan wadanda tauraruwarsu ta haska a shekarun da suka gabata, P-Square, mai suna Paul Okoye ya caccaki jami'an hukumar 'yan sandan kasar nan...
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana sunan Ahmed Abdulrahman a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Enugu. Hakan na zuwa ne yan kwanaki bayan wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a wani ofishin yan sandan jihar.
Da kyar da sudin goshi jami’ar rundunar Yansandan jahar Legas suka kwaci wata mata mai satar mutane da nufin yin garkuwa dasu daga hannun jama’a bayan sun fusata har ta kai ga sun yi kokarin banka mata wuta
Rundunar Yansandan Najeriya ta sanar da kama wasu jami’anta guda biyu da laifin satar bindiga kirar AK 47, guda biyu daga ma’ajiyar hukumar Yansanda, wanda kudinsa ya kai naira miliyan 1.7
Wasu yan bindiga a ranar Lahadi, 25 ga watan Agusta, sun kai hari ofishin yan sanda na Ikirike a jihar Enugu. Kakakin yan sandan jihar, Ebere Amaraizu, wanda ya tabbatar da afkuwar al’amarin, ya bayyana cewa sun zo ne a siga na m
Yau Juma'ar nan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinsa zata kawo gyare-gyare da canje-canje a hukumar 'yan sanda ta kasar nan. Buhari ya sanar da hakan ne yayin da ya sauki Sarakunan gargajiya na arewacin...
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sadarwa ya nuna wani bawan Allah wanda bai bayyana sunansa ba yana bayani akan yadda rikicin gida ya hado su da tsohon shugaban hukumar 'yan sanda na kasa Alhaji Hafiz Abubakar Ringim, inda...
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari