Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Legas ta aika da karin jami’anta guda 1000 zuwa jahar Legas domin su warware matsalar cunkoson ababen hawa da ake samu a yawancin titunan dake cikin birnin jahar.
Wani matashi dan shekara 20, Abbas Abubakar mazaunin kauyen Kissayip cikin karamar hukumar Bassa ta jahar Filato ya bayyana ma duniya dalilin da yasa ya kashe matar kawunsa
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Adamawa ta samu nasarar kama wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane da suka dade suna addabar al’ummar jahar, musamman a garin Yola.
A kalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu bayan ‘yan sanda suka biyo da babbar mota dankare da amfanin gona. Babbar motar ta murkushe Keke Napep masu yawa a ranar ranar Talata.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kano sun tabbatar da ceto wani karamin yaro dan asalin jahar Kano da wasu miyagun mutane yan kabilar Ibo suka sace shi a shekarar 2014 suka kai shi jahar Anambra.
Ana zargin wani jami'in dan sanda a Akwa Ibom da kashe wani mutum har lahira a wani biki da gwamna jihar, Udom Emmanuel ya samu halarta. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis a Ikot Ukab, karamar hukumar Nsit Ubium da ke jihar Akwa
Wani mutumi mai aikin wanki da guga a jahar Legas, Blessing Demian yana neman agaji tare da namen kai masa dauki bayan wani dansanda ya dirka masa harsashi a kafarsa kawai saboda yana soyayya da budurwar abokin Dansandan.
Wata budurwa da ta fada tarkon 'yan sanda wacce aka boye sunanta saboda tsaro ta bayyana yadda 'yan sanda suka yi mata fyade saboda bata da kudin da za ta basu a matsayin cin hanci...
Ana zargin wani jami'in dan sanda da yiwa wani mutumi mutumi dukan tsiya sannan ya bi shi da harbi akan babbar hanya, saboda yayi kokarin wuce shi da mota. An bayyana cewa wannan lamari ya faru a ranar Asabar dinnan da ta...
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari