Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar Yansandan Najeriya ta kama kan uwar gami, kuma ummul aba’isu a yunkurin fashi da makami da wasu miyagun yan bindiga suka yi a wani banki dake garin Mpape a babban birnin tarayya Abuja.
Sifeta Janar din 'yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu, ya bada umarnin sauyin wajen aiki ga AIG Sanusi Nma Lemu zuwa yanki na 12, Bauchi (jihohin Bauchi, Borno da Yobe) da AIG Gwandu Abubakar zuwa yanki na 3, Yola (jihohin Ada
Wata mata wacce har yanzu ba a gano sunanta ba ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani sakamakon hotunanta face-face cikin jini da ke yawo. Kamar yadda ake zargi, mijin matar dan sanda ne ma’aikaci a jihar Kaduna...
Jami'an 'yan sanda a jihar Taraba sun kai samame tare da cafke wani gagarumin matsafi. Matsafin na amfani da sassan jikin mutane don cikar aikinsa. Bayan kwakule idon yarinya mai shekaru hudu a duniya ne asirinsa ya tonu.
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Abakaliki na jahar Ebonyi ta bada umarnin garkame wata mata mai shekaru 40 a gidan gyara halinka biyo bayan tuhumar da ake mata na kashe mijinta.
Hukumar 'yan sandan jihar Katsina ta cafke shaharraren saurayi mai garkuwa da mutane. Aliyu Sani mai shekaru 20 a duniya mazaunin sabuwar- Unguwa quarters, ya gallabi jihar da satar mutane.
Wani tsohon Jami’in Gwamnatin Taraba ya samu ‘yanci bayan kwanaki 5 da garkuwa da shi. Aminu Jika ya samu ‘yanci daga masu garkuwa da mutane ne bayan ya biya miliyan 20.
Wani mamuguncin yaro dan shekara 22, Yusuf Lawal ya halaka wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya mai suna Kofur Musa Isiyaku a yayin da Dansandan ya yi kokarin kamashi da hannunsa.
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin, ta yi fatali da karar da ke kalubalantar shugaban 'yan sandan Najeriya na diban 'yan sanda 10,000 aiki a fadin kasar nan. A yayin yanke hukunci a ranar Litinin, Jastis Inyang Ekwo
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari