Hukumar yan sandan NAjeriya
Idan ajali ya yi kira, ko ba ciwo sai an je, kamar yadda yan Hausa suke fada, a nan ma wata mata mai suna Ngodoo ce ta gamu da ajalinta bayan ta yanke jiki ta fadi a lokacin da take tsaka da raba fada tsakanin yaranta biyu.
Rundunar Yansandan jahar Katsina ta sanar da kama wani mugun magidanci mai suna Samaila wanda ake zarginsa da cin zarafin matansa guda biyu ta hanyar dauresu da kaca tsawon wata da watanni.
Ke duniya, ina za ki damu ne? rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Taraba ta samu nasarar cafke wani matashi dan shekara 31 wanda take zarginsa da kashe wata budurwa, tare da kona gawarta a jahar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta damke wani fasto a jihar mai suna Clement James a kan garkuwa da yayi da kansa a jihar. Faston da abokin laifinsa, George Otokpa sun shiga hannu ne bayan da suka bukaci kudin fansa har naira mi
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai farmaki unguwar Okeriota dake yankin Ode Aye na karamar hukumar Okitipupa na jahar Ondo, inda suka yi awon gaba da wata tsohuwa mai shekaru 82 a duniya, Allice Fadeni.
Wani matashi dan bautan kasa, NYSC, Adebayo Munkaila ya gamu da ajalinsa a hannun wasu miyagun mutane dake fashi da makami bayan sun bindige shi a gaban shagonsa a garin Osogbo na jahar Osun.
Rundunar Yansandan jahar Katsina ta sanar da kama wasu gungun miyagu yan bindiga guda biyar da suka shahara wajen satar mutane tare da garkuwa dasu domin neman kudin fansa a yankin karamar hukumar Safana.
Kwanaki 15 bayan wasu fusatattun mutane sun hana dan sanda kama wani, wani bidiyon mai keke napep da DPO suna dambe ya bazu a yanar gizo. Jaridar Within Nigeria ta gano cewa DPO din 'yan sandan ya zagi matukin keke napep saboda za
A duk yadda al’umma ta kai ga lalacewa, ba’a rasa na kirki a cikinsu, hakan ya sake tabbata a kan wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya wanda aka tabbatar da nagartarsa da har tasa ya ki karbar cin hancin kudi naira miliyan 6.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari