Hukumar yan sandan NAjeriya
Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.
An yi wani karamin lamari da yayi kama da almara a ranar Laraba, 19 ga watan Fabrairu tsakanin ‘yan sanda da kuma wani barawo. Barawon ya wabce jakar da ‘yan sandan suka zuba cin hancin da suka samu a kan titi sannan ya shige...
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar tarwatsa wasu gungun miyagun yan fashi da makami a babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a, 21 ga watan Feburairu.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Kaduna sun samu nasarar kama wasu miyagun masu garkuwa da mutane guda uku da suka dade suna fitinar jama’an jahar Kaduna, tare ceto wata budurwa daga hannunsu.
Al’ummar garin Uratta na karamar hukumar Owerri ta Arewa na jahar Imo sun rushe gidaje guda uku mallakin wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, Okechukwu Uche biyo bayan mutuwar matar babban basaraken garin, Uwargida Ugoeze Comfor
Akalla jami’an Yansanda guda biyu ne suka rasa rayuwarsu bayan wani mummunan hari da wasu gungun miyagun yan bindiga suka kaddamar a wani shingen binciken ababen hawa dake karamar hukumar Irele ta jahar Ondo.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jahar Nasarawa, ta tabbatar da kamun wata mata mai suna Paulina Santos, kan zargin yunkurin yin garkuwa da mahaifiyar kawarta.
Kwamishinan Yansandan jahar Sakkwato, Ibrahim Sani Kaoje ya bayyana yadda wasu gungun barayin shanu suka yi ma jami’an Yansanda tayin kudi N700,000 a matsayin cin hanci domin su basu daman tserewa.
A kodayaushe dai na Allah basu karewa a cikin al'umma. Komai kaurin suna da ake fadi a kan wani aiki, sai ka ga Ubangiji ya saka nagari a ciki. Duk da aikin addini kuwa ko yi wa addini hidima ba a danganta shi da irin aikin da mu
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari