Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani shaida mai suna Sajan Jamilu Tanimu da ke aiki da ofishin ‘yan sanda a Zaria, ya labarta yadda takalman da aka bari a wajen da aka yi fasi da makami suka t
Rundunar Yansandan jahar Kaduna ta sanar da yi ma wasu gungun yan bindiga kisan gilla, tare da kubutar da mutane biyu da suka yi garkuwa dasu a kauyen Daku, kar
Bayan kwanaki uku da harbe sifetan ‘yan sanda a Imasai da ke karamar hukumar Yewa ta Arewa a jihar Ogun, mazauna yankin suna ta barin gidajensu don gudun hijira
Ministan kula da al’amuran Yansandan Najeriya, Muhammad Dingyadi ya bayyana cewa nan bada jimawa ba hukumar Yansanda za ta fara daukan sabbin kuratan Yansanda 1
Gungun miyagu yan bindiga sun tare babbar hanyar Birnin Gwari zuwa cikin garin Kaduna inda suka bude ma matafiya wuta, suka kashe na kashewa, suka sace na sacea
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa rundunar yan sandan Najeriya a Awe da ke jahar Nasarawa ta kama wani sojan bogi a safiyar ranar Juma’a, 13 ga watan Maris.
Wani dalibin jami’ar gwamnatin tarayya dake Gusau, Mansur Mohammed ya shiga hannun jami’an Yansandan Najeriya reshen jahar Zamfara bisa zarginsa da ake yi da sa
Jami’an rundunar binciken manyan laifuka na rundunar Yansandan Najeriya,SCIID, sun kaddmar da bincike kan dalilin da ya sabbaba mutuwar wani mutumi dan shekara 49 mai suna Babatunde Ishola.
Mun ji cewa dubun Mai garkuwa da mutane ta cika ana bikin daura masa aure. An gaza damke shi ne a baya bayan ya sulale ya bar kasar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari