Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani magidanci dan shekara 45, Kolese Womiloju tare da dan sa dan shekara 25, Taiwo sun fada hannun hukuma bayan an same su da laifin kashe wani matashin dan Fu
Sai dai wasu yan mamacin sun bayyana cewa tun kafin Chigorom ya kashe babansa ya dan kwana biyu yana nuna wasu irin sabbin halayya da basu san shi da su ba
Miyagun ayyuka na karuwa a Najeriya, musamman a yanzu da gwamnatoci suka garkame jahohinsu don gudun yaduwar cutar Coronavirus, wanda hakan ya kawo zaman banza.
Wata budurwar 'yar sanda mai suna Lovender Elekwachi mai aiki a Eneka wacce ke kula da cunkoson shataletalen Eneka ta rasu bayan abokin aikinta ya harbeta. Elek
Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Twitter, @ParodySpokesman ne ya janyo hankalin rundunar Yansanda ga wannan bidiyon abin kunya bayan ya wallafa bidiyon a
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kaddamar da farmaki a wani kamfanin tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar a jahar Adamawa...
Rahotanni sun ce an kama Abiodun ne a mashayar yan wiwin dake titin Araromi dake Igbogbo, inda Yansandan suka binciko wasu makamai tare da buhunan wiwi a wurin.
Wani dan sanda da ke aiki a Okota da ke Oshodi, karamar hukumar Isolo da ke jihar Legas ya shiga hannun hukuma bayan an gano ya karba cin hanci daga masu ababen
An zargi wani jami’in dan sanda a jahar Abia da kashe wani ma’aikacin gidan mai a ranar Litinin, 6 ga watan Afrilu, lamarin ya afku ne a sabuwar hanyar Umuahia.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari