Hukumar yan sandan NAjeriya
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyanawa 'yan sandan Najeriya kada su tausayawa 'yan ta'adda a duk inda suka hadu dasu. Ya kuma ce zai samar da kayan aikin yaki
IGP na 'yan sandan Najeriya ya tura 'yan sandan kwantar da tarzoma zuwa jihar Oyo domin ceto rayuka da dukiyoyin jama'a a wuraren rikicin Yarbawa da Hausawa.
Wata motar yan sanda da aka yi amfani da ita wajen kwasar masu zanga-zangar #OccupyLekkiTollGate da aka kama a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, ta tsaya cak.
Rundunar yan sanda a jihar Lagas ta damke wasu masu zanga-zangar adawa da bude hanyar tollgate mai taken #OccupyLekkiTollGate a ranar 13 ga watan Fabrairu.
'Yan sandan jihar Legas sun tsaya tsayin daka wurin dakatar da zanga-zangar EndSARS wacce matasa suka yi gangamin farawa a ranar Asabar a Lekki toll gate Lagos.
'Yan sandan jihar Legas sun samu nasarar cafke wasu bata-gari da ake zargi da aikata fashi da makami. Wanda ake zargin yace rashin aikin yi ya tilasta shi fashi
'Yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kwato wasu mutane biyar da aka sace, ba tare da biyan fansa ba. Hakazalika sun kwato wasu shanu 11 da ake sace.
'Yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kame wasu bata-gari da zargin satar motoci. Sun kwato motoci biyu tare da damke masu aikata mummunan laifin satan.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana batun saka kyautar naira miliyan goma ga duk mutumin da ya fada mata inda wasu masu laifi da ta saki hotunansu suke.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari