Hukumar yan sandan NAjeriya
'Yan sanda a jihar Adamawa sun samu nasarar kame wani dan ta'addan a kungiyar 'yan fashi tare da harbe wasu biyu daga cikinsu. Ana ci gaba da binckar dan fashin
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Badmus Rasheed a ranar Alhamis ya sheka lahira a Ibadan bayan 'yan daba sun kai hari ofishin 'yan sandan Mapo, Ibadan.
Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya bayyana irin yabon da 'yan sandan Najeriya ke samu a duniya. Ya bayyana sun fi na kasashe da dama kwarewa a aiki.
Rundunar'yan sanda a babban birnin tarayya sun cafke wani bata-gari mai amfani da sunan EFCC da 'yan sanda ya cuci al'umma. An kame shi da ababen zargi da dama.
An sace wani hakimi a jihar Adamawa sa'anni kadan bayan dawowarsa daga Abuja. Harin ya biyo bayan alwashin da kwamishinan 'yan sanda yayi na kawar 'yan ta'adda.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara ta cafke wasu mutane 4 da bindigogi. Ana zargin mutanen da kisan wani bafulatani tare da kwace shanunsa. An kwato shanu 200.
Allah ya yiwa wani mataimakin babban sufeton rundunar yan sandan Najeriya, Yunana Babas rasuwa. Shine AIG na biyu da ke rasuwa a cikin tazarar kwanaki uku.
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta cafke wani limamin masallaci dauke da kokon kan dan Adam a unguwar Iwo ta jihar Osun. Kwamishinan 'yan sanda na jihar yace.
Kungiyar CAN ta gargadi musulmai kan Mathew Kukah. Kungiyar ta bukaci jami'an tsaro da su tabbatar da tsaronsa a irin wannan yanayin baraza da yake fuskanta.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari