Hukumar yan sandan NAjeriya
'Yan sanda a jihar Kaduna sun fatattaki 'yan bindiga tare kwato wasu muggan makamai da mota kirar Golf 3 daga hannun 'yan bindiga. An yi bata kashi a tsakani.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara, ta yi wuf ta sauya wani jami'inta na yanki (DPO) bisa zargin hada kai da 'yan bindiga dake tada zaune tsaye a yankunan jiha
Rundunar yan sanda a Abuja ta samu nasarar daƙile harin wasu masu garkuwa da mutane a anguwar Hausawa dake babban birnin tarayya Abuja, sun sheƙe mutane biyu.
Hukumar 'yan sanda dake ta cafke wasu mutane biyar da ake zargin yan ƙungiyar asiri ne a babban birnin tarayya Abuja, Haka zalika sun kama wasu ƴan fashi Guda 4
Yan sanda biyu sun rasa rayukansu wasu kuma sun jikkata a wani mummunan hatsari da ya ritsa dasu. Ance tayar motarsu ce ta fashe sukayi taho mugama da wata mota
Sabon kwamishin ƴan sandan jihar Edo ya sha alwashin kama duk wasu masu garkuwa da mutane da suka sace wani ko wata cikin awanni huɗu, kuma mu ƙuɓutar da su
Wasu fusatattun matasa a jihar Imo sun cika ofishin yan sanda sannan suka cinna masa wuta don martani akan kisan da wani jami'i yayi ma ɗan uwansu a yankinsu.
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya ya kalabalanci masu suka da kai kararsa kotu kan batun tsawaita wa'adin zamansa a ofishin IGP na 'yan sanda a Najeriya.
Wata mata mai 'ya'ya biyu ta rasa ranta a yayinda take tsaka da holewa da masoyinta a garin Yola, jihar Adama, yanzu haka yan sanda sun kama saurayin nata.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari