Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an tsaro sun mamaye titunan Owerri, babban birnin jihar Imo cikin dakon isowar Sufeto-Janar na 'yan sanda, Muhammad Adamu bayan harin yan bindiga a jihar.
Yan sanda tare da haɗin guiwar jami'an sa kai sun sheke masu garkuwa da mutane uku (3) a wani musayar wut da aka suka yi, sauran sun arce ta harbi a jikinsu
'Yan sanda sun damke wani da ake zargin yana da alaka da harin da aka kaiwa tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Farfesa Charles Soludo, a jihar Anambra.
'Yan bindiga sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni na kasa, inda suka harbe jami'an tsaro da wani yaro. 'Yan sanda sun tabbatar da furuwar lamarin jiya Lar
Mutum ɗaya ya rasa rayuwarsa ya yin da wasu da dama suka jikkata, lokacin da rundunar yan sandan Abuja suka yi ƙoƙarin fatattakar yan shi'a dake zanga-zanga.
Rundunar yan sandan jihar Ondo sun fara bincikar dalilin da ya yi ajalin wasu shanu 22 a jihar Ondo, ana jita-jitar wasu mutane ne suka sa musu guba a ruwa.
Wata babbar kotu dake zaman ta a Abuja ta sanar da ranar 16 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke akan IGP Muhammad Adamu.
Rundunar yan sandan Abuja sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi ƙauyen Kiyi, sun kwato bindigu da babur ɗin hawa.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wani Fasto mai taimakawa 'yan kungiyar IPOB wajen kai wa 'yan sanda hari a wasu sassa na kasar musamman ma kudu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari