Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu yan bindiga sun kai hari tare da kona wani ofishin ‘yan sanda a Uzoakoli, karamar hukumar Bende da ke jihar Abia a safiyar yau Litinin, 19 ga watan Afrilu.
Rundunar yan sanda reshen jihar Enugu, ta kama wata mata yar kimanin shekara 29 da zargin kashe ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara uku ta hanyar amfani da guba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi bayanin dalilin da yasa ya zabi Usman Alkali Baba a matsayin sabon mukaddashin sifeta janar (IGP) na 'yan sandan Najeriya.
Rundunar yan sanda a jihar Akwa Ibom, ta bayyana kashe wasu da ake zargin yan fashin teku ne su huɗu a wani musayar wuta da suka yi, sun ƙwato jirgin ruwa.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun sake kai hari kan yan sanda a jihar Cross Rivers, sun smu nasarar yin awon gaba da bindigar jami'in dake aiki.
Jihar Kano ta karbi jami'anta kimanin 704 da ta tura Kwalejin 'Yan sanda ta jihar Kaduna domin horar dasu a matsayin 'yan sandan jiha. Ganduje ne ya taya su mur
Rundunar yan sanda sun sami nasarar kuɓutar da mutane 11 da wasu yan bindiga suka sace a jihar, hakanan kuma jami'an sun fatattaki yan bindiga a wani ƙauye.
Legit.ng Hausa ta tattaro rahoto kan jami'an 'yan sandan da suka rike matsayin IGP tun shekarar 1999 har zuwa bana; 2021. An tattaro jami'ai 12 da suka yi aikin
Sabon sifeta janar na rundunar 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba ya ce 'yan sanda a karkashin mulkinsa zasu tabbatar da bunkasa harkar tsaro a Najeriya.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari