Hukumar yan sandan NAjeriya
Shugaban ƙungiyar gwamnoni kuma gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi, tare da gwamnan Kebbi sun gana da muƙaddashin sufetan yan sandan ƙasar nan a Abuja.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Legas, Hakeem Odumosu, a ranar Talata ya bada umarnin damke wasu shugabannin kungiyoyi 13 dake yankin Gangare dake Mile 12 a Ketu.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya sauyawa manyan jami'an 'yan sandan yankin kudu maso gabas wurin aiki a matsayin hanyar shawo kan.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda tara ciki har da wani babban jami’in dan sanda (DPO) a karamar hukumar Sakaba ta jihar.
'Yan bindiga sun hallaka wani DPO tare da jami'ansa 8 dake masa rakiya a wani dauki da rundunar ta kai in da aka kai hari a jihar Kebbi. An nemi taimakon soji.
Tsohon sufetan yan sanda ya bayyana cewa yakamata gwamnatin tarayya ta dauki sabbin jami'an yan sanda matuƙar tana son kawo ƙarshen matsalar tsaro a ƙasar nan.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin 'yan bindiga ne. An kama su da tare da wasiku da suke tura wa mutane cewa a basu kudi ko su sace mutane.
Wani jami'in ɗan sanda mai suna, Sunday Erhabor, ya bayyana wani ƙalubale da ya fuskanta a rayuwarsa lokacin yana aikinsa, yace mace ta mareshi a gaban mijinta.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari