Hukumar Kwastam na Najeriya
Akalla mutane hudu ne suka mutu a hannun jami’an hukumar yaki da fasa kauri, watau kwastam a garin Ibadan na jahar Oyo biyo bayan wata rikici data balle sakamakon kama wata motar fasa kauri da jami’an hukumar suka yi.
Hukumar kwastam ta bayyana cewa sabbin dabarun da miyagun masu safarar kaya da fasa kauri suke amfani dasu wajen shigo da shinkafa shi ne yasa ake ganin haramtattun kayayyaki a cikin kasa.
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta bayar da izinin kama tsohon Shugaban kwastam din Najeriya, Abdullahi Inde Dikko kan ci gaba da kin halartan zaman kotu domin amsa wani tuhumar damfara da hukumar yaki da rashawa ta ICPC ke yi a
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a sanadiyyar wannan rikici an samu jama’a da dama da suka samu munanan rauni. Rikicin ya kaure ne a daidai lokacin da jami’an kwastam tare da Sojoji suka dira kasuwar da nufin kai samame tare da kwace h
Hukumar kwastam ta kasa ta kama wasu makuden kudade a filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Hameed Ali, shugaban hukumar ta kasa, ya sanar da hakan ne a wani taron manema labarai da aka yi a Abuja a r
Jami’an hukumar kwastam dake kula da shiyyar Jigawa da jahar Kano sun kama wasu haramtattun kaya da aka yi fasa kaurinsu zuwa cikin Najeriya a sassa daban daban na jahar Kano wanda darajarsu ta haura naira miliyan 80.
A kokarinsa na rage matsalar cin hanci da rashawa, shugaban hukumar kwastam, Alhaji Hamid Ali ya umarci jami’an hukumar kwastam da su dinga bayyana adadin kadarorinsu a kowanne shekara daga bana.
Rahotanni sun kawo cewa wasu jami’an hukumar kwastam na Najeriya su biyu da aka yi garkuwa dasu sun kubuta daga hannun masu garkuwan bayan kwanaki hudu da sace su.
Hukumar yaki da fasa kauri ta sanar da samun gagarumar nasara a shekarar 2019 inda ta tara makudan kudi da suka kai naira tiriliyan 1.341 a matsayin kudaden shiga daga harajin da take amsa daga watan Janairu zuwa Disamba na shekar
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari