Hukumar Kwastam na Najeriya
Hukumar kwastam ta kasa ta hana kai man fetur garuruwan da ke da nisan kilomita 20 tsakaninsu da iyakokin kasar nan. Binciken jaridar Daily Trust ya nuna cewa, garuruwa kusa da iyakokin Najeriya ne suka tsunduma cikin wannan halin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito mataimakin kwanturolan kwastam, Bashir Abubakar ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Katsina a ranar Talata, 24 ga watan Satumba, inda yace a ranar Litinin aka kama kayan a g
Hukumar yaki da fasa kauri ta kasa ta kammala shirye shiryen yi ma wasu manyan jami’anta guda 304 ritaya sakamakon sun kai shekara 60 a rayuwa, wanda shine shekarun da dokokin aikin gwamnati ya tanadar ma’aikaci ya yi murabus daga
Shugaban hukumar kwastan na Najeriya, Hameed Ali, ya bayayyana cewa hukumar na tara akalla naira biliyan 5.5 a kowace rana. Ali ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 13 ga watan Yuni a jihar Lagas.
A cikin kasa da awanni 24, bayan hukumar kwastan ta kasa ta bude shafinta na yanar gizo don daukar ma'aikata, an samu sama da mutane 100,000 wadanda suka cika fom din daukar aikin. Daya daga cikin jami'an hukumar wadanda suke...
Sai dai hukumar ta gindaya wasu sharudda na musamman guda goma da take bukatar duk masu sha’awar shiga aikinta su sani, kuma su cikasu, domin ta haka ne kawai hukumar zata duba yiwuwar daukansu aikin;
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 4 ga watan Afrilu a daidai shingen ababen hawa dake kan titin Badagry na jahar Legas, yayin da Sojojin suke tafiya a cikin wata mota kirar Toyota Camry suka isa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito akwai katan 95 na kwayar Chaka, an kintata darajar kayan maye akan kudi naira biliyan daya. Kwantrokla Uba yace baya ga wadannan, jami’ansu sun kama wasu katan 49 na kwayar Tramadol da kuma buhuna 21 na
Shugaban hukumar kwastam, Hamid Ali ya nada babban hadiminsa, Birgediya Janar Buhari I a matsayin shugaban kwamitin, inda ya baiwa mambobin kwamitin tabbacn rahotonsu zai yi amfani wajen inganta walwalar ma’aikatan hukumar.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari