Jihar Niger
Shugaban kasar Najeriya yayi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar wasu dalibai a jihar Neja. Ya kuma tura sojoji da wasu jami'ai zuwa jihar don magani.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu matafiya da ke a hanyarsu yan zuwa Minna daga Rijau a jihar Niger sun nemi a biya miliyan 500 kudin fansar mutanen.
Gwamna Sani Bello na jihar Niger ya bada umurnin rufe makarantun kwana da ke wasu kananan hukumomi hudu na jihar nan take, Daily trust ta ruwaito. Hakan na zuwa
Mazauna layin Brighter a garin Minna a jihar Niger sun shiga rudani a safiyar ranar Talata a yayin da fusatattun matasa da masu shaguna a wata karamar kasuwa da
Yan bindiga sun sace fasinjoji 18 a cikin motar hukumar sufuri ta jihar Niger (NSTA), kamar yadda LIB ta ruwaito. An kai harin ne a hanyar Zungeru-Tegina a kauy
Jami'in kula da shirin ciyar da yara 'yan makaranta a jihar Neja ya bayyana cewa shirin ya samar da ayyukan yi sama 14,000 a fadin jihar. Ya kuma bukaci kari.
Ɗan takarar APGA, Salihu Salleh ya samu kuri'u 22,965 inda ya lallasa abokin hamayyar sa Emmanuel Alamu Endoza na jam'iyyar PDP wanda ya samu kuri'u 22,507 da
Rabon gado ta kai yaron Gwamnan Neja da ya rasu, Abdulkadir Kure da tsohuwarsa kotu. Umar Abdulkadir Kure ya kai kara ne bayan lokacin daukaka shari’a ya wuce.
Yan bindiga a ranar Talata, 2 ga watan Fabrairu, sun kai farmaki wasu garuruwa a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger inda suka kashe mutum 21 da sace 40.
Jihar Niger
Samu kari