Jihar Niger
Wasu ƙarin zarge-zarge da ake yiwa Shugaban ƙaramar hukumar sun haɗar da kashe kuɗaɗen harajin ƙaramar hukuma ba tare da samun sahalewar majalisar Kansiloli ba
Haɗarin ya afku ne da misaƙin ƙarfe 05:00 a tsakanin titin Bokani zuwa Makera a ƙaramar hukumar Mokwa da ke jihar Neja kamar yadda kwamishinan ƴansanda jihar,
Wani basarake mai mukamin Mai unguwa ya shiga hannu tare da wata mata mai suna Sumayya bisa zarginsu da yin aiki tare da wasu 'yan bindiga da suka kai wani mum
A ranar Alhamis da ta gabata ne maharan, wadanda aka ce adadinsu ya haura mutum 15, suka kashe Mohammed bayan da suka kutsa kai cikin gidansa da misalin ƙarfe 2
'Yan bindiga sunyi garkuwa da akalla mutane 19 a garin Ogu da Tegina dake karamar hukumar Rafi a jihar Neja. Shugaban ma'aikatan shugaban karamar hukumar Rafi.
Allah ya yi wa mawallafin Jaridar Leadership, Mista Sam Nda-Isaiah rasuwa yana da shekaru 58 a duniya.Majiyoyi sun bayyana wa The Nation cewa marigayin ya rasu
An sace wani Basarake bayan Miyagu sun auka jihar Neja a jiya. Hakimin Garin, wata Ma’aikaciyar asibiti da ‘Ya ‘yanta duk sun fada hannun Masu garkuwa da mutane
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Lamarin ya kara tabarbarewa a wannan watan, wanda hakan ya jawo wa jihar Neja samun gibin biliyan daya daga kunshin kason da ke shiga aljihunta daga FG tun daga
Jihar Niger
Samu kari