Jihar Niger
Gwamnatin jihar Niger ta haramta hawan dawakai na gargajiya da kuma yayin bukukuwa da shagulgula a jihar, Daily Trust ta ruwaito. Sakataren gwamnatin jihar, SSG
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello ya sallami kwamishinan ayyuka da gine-gine da cigaba na jiharsa, Injiniya Ibrahim Muhammad Panti daga aiki, jari
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 100 a wani sabon hari da suka kai garin Shadaɗi dake ƙaramar hukumar Mariga, jihar Neja. Ma zauna garin sun tsere.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sake kai hari Neja, sun yi awon gaba da wasu mutane, ciki har da mahaifiyar wani dan majalisa, Honarabul Bello.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Suleja, Tafa da Garara ta jihar Neja a majalisar wakilai, Rt Hon Abubakar Lado Suleja,ya farantawa 'yan mazabarsa rai a azumi.
Garuruwan da yan bindiga suka addaba a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja sun tattauna da ‘yan ta’adda domin tsagaita wuta tare da dawowar zaman lafiya.
Gwamna Babagana Zulum, takwaransa na jihar Neja, Sani Bello da Samuel Ortom na Binuwai sun yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya dauki mataki kan lamarin tsaro.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun tafka ta'adi a jihar Niger a yayin da suka ci zarafin wasu matan aure da suka basu umurnin su dafa musu abinci, Daily Trust ta r
Sanata mai wakiltar mazaɓar Neja ta gabas, Sanata Mohammed Sani Musa, ya faɗi adadin ƙauyukan dake ƙarƙashin ikon mayaƙan Boko Haram a jihar da ya fito.- Musa
Jihar Niger
Samu kari