Jihar Niger
Gwamnan Neja, Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa da shi da wasu gwamnoni biyar na rewacin Najeriya sun haɗa kai zasu kawar da duk wani ɗan ta'addan yankin su.
Babban limamin garin Enagi, Alhaji Attahiru Alhassan ya rasu bayan an daba masa wuka saboda zarginsa da badala da matar wani mutum mai suna Umaru Jibrin. Jibrin
Yan sanda tare da haɗin guiwar jami'an sa kai sun sheke masu garkuwa da mutane uku (3) a wani musayar wut da aka suka yi, sauran sun arce ta harbi a jikinsu
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kashe sojoji a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. An gano cewa 'yan bindigan sun sace sama da mutum goma.
'Yan bindiga sun bindige tsohon shugaban jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) a karamar hukumar Tafa ta jihar Niger, Ishaya Sule, sun kuma yi awon gaba da
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana ranakun da za'a sake buɗe makarantun sakandiren dake faɗin jihar tun bayan rufesu da akayi tsawon sati biyu da suka gabata.
'Yan bindiga sun hallaka wasu 'yan banga sama da 20 a wani yankin jihar Neja a wani fafatawa da suka yi. 'Yan bindigan sun hana a dauki gawarwakin 'yan bangan.
Sakataren karamar hukumar Shiroro ya bayyana yadda karamar hukumar ta kashe N14m ga bokaye da 'yan banga a kokarinsu na yaki da 'yan bindiga a yankin na Shiroro
Da dmunisa: An sake kai hari a jihar Neja, in da aka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutum 6. An kai harin a kauyen Erena dake Shiroro a jihar ta Neja.
Jihar Niger
Samu kari